Tharcisse Gashaka (an haife shi ranar 18 ga watan Disamba 1962) ɗan wasan Burundi ne wanda ya ƙware a tseren gudun fanfalaki (marathon) da kuma tsere mai nisa.[1]

Tharcisse Gashaka
Rayuwa
Haihuwa 18 Disamba 1962 (61 shekaru)
ƙasa Burundi
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines marathon (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 72 kg
Tsayi 178 cm

Gashaka ya fafata ne a gasar gudun fanfalaki na kasar Burundi a gasar Olympics ta farko da kasarsu ta yi a gasar Olympics ta bazara a shekarar 1996 a Atlanta, inda ya kare a matsayi na 90, da lokacin da ya kai 2:32:55. [2] A cikin shekarar 1997, Gashaka ya sami lambar azurfa a gasar guje-guje da tsalle-tsalle a Jeux de la Francophonie na shekarar 1997 a cikin tseren mita 10,000.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Tharcisse Gashaka Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Sport Reference Profile
  3. "Francophone Games" . gbrathletics.com . Athletics Weekly. Retrieved 13 June 2015.