Thénia (lafazi : /tenia/ ; da harshen Berber: ⵜⵉⵣⵉ ⵏ ⴰⵜ ⵄⵉⵛⴰ; da Larabci: الثنية/Ath-Thaniyya) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya ce a cikin wilaya na Boumerdès, a cikin daïra na Thénia, a kan iyaka tsakanin ɗumbin tsaunin Kabylia da filin Mitidja.[1]

Thénia


Wuri
Map
 36°43′40″N 3°33′14″E / 36.7278°N 3.5539°E / 36.7278; 3.5539
Ƴantacciyar ƙasaAljeriya
Province of Algeria (en) FassaraBoumerdès Province (en) Fassara
District of Algeria (en) FassaraThénia District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 21,439 (2008)
Labarin ƙasa
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bahar Rum, Meraldene River (en) Fassara, Arbia River (en) Fassara, Isser River (en) Fassara, Boumerdès River (en) Fassara da Keddache River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 301 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1872
Patron saint (en) Fassara Sidi Boushaki
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 35005
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo thenia.net
Facebook: thenianumber1 Edit the value on Wikidata

Kauyuka gyara sashe

Mutane gyara sashe

Wurare gyara sashe

Hotuna gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.ons.dz/collections/w35_p2.pdf