Tera (gari)
Yankin al'umma a nijar
Tera ko Téra gari ne, da ke a yankin Tillabéri, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Tera. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 92,544 ne.
Tera | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Tillabéri | |||
Sassan Nijar | Tera (sashe) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 71,648 (2012) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 227 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Hotuna
gyara sashe-
Dakin Karatu (Laburare) na Boubou Hama, Terra Nijar
-
Tera
-
Dam na garin Tera
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.