Tepa, Wallis and Futuna
Tepa ƙauye ne a Wallis da Futuna. Tana cikin gundumar Mua a kudu maso gabashin gabar tekun Wallis.Yawanta bisa ga ƙidayar 2018 mutane 270 ne.
Tepa, Wallis and Futuna | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Faransa | |||
Overseas collectivity of France (en) | Wallis and Futuna (en) | |||
Customary kingdom of Wallis and Futuna (en) | Uvea (en) | |||
District (en) | Mu'a (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.