Fasaha
(an turo daga Technology)
Fasaha: - Wannan kalma tana nufin kirkirar wani abu da aka samo daga kimiyya zuwa ga wani abu da za'a iya amfani da shi ta hanyoyi da dama, kamar su mota, wayar tarho, jirgi da dai sauransu. Wannan hanya tana taimakon Injiniyoyi (masu 'kere-'kere) wajen tabbatarda sun maida rayuwa ta zama cikin sauki ga Dan Adam.
technology | |
---|---|
academic discipline (en) da industry (en) | |
Bayanai | |
Bangare na | science, technology, engineering, and mathematics (en) da technical system (en) |
Yana haddasa | convenience (en) |
Is the study of (en) | technique (en) |
Karatun ta | technology assessment (en) , science and technology studies (en) da sociotechnology (en) |
Hashtag (en) | Technology |
Has contributing factor (en) | applied science (en) |
Has characteristic (en) | type of technology (en) , technological maturity (en) da technological singularity (en) |
Tarihin maudu'i | history of technology (en) da history of technology in Ukraine (en) |
Manifestation of (en) | applied science (en) |
Gudanarwan | technologist (en) |
Uses (en) | technique (en) |
.