Te Waikorupū River
Kogin Te Waikoropupū, wanda aka fi sani da Kogin Waikoropupu, kogi ne dake Yankin Tasman na Tsibirin Kudu wanda yake yankin kasar New Zealand. Ya samo asali ne daga wurin shakatawa na Kahurangi kuma yana gudana gabaɗaya arewa maso gabas don isa kogin Tākaka kusa da garin Tākaka . A kan hanyarsa ta wuce kusa da Te Waikorupū Springs, wanda ke malalewa cikin kogin kuma yana ƙara yawan ruwansa sosai.
- Jerin koguna na New Zealand
Te Waikorupū River | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 15 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 40°50′22″S 172°47′36″E / 40.8394°S 172.7934°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Tasman District (en) |
River mouth (en) | Tākaka River (en) |
Nassoshi
gyara sashe