Te Naihi River
Kogin Te Naihi kogi ne dake Otago na Tsibirin Kudu Wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana gabaɗaya arewa maso yamma don isa kogin Waiatoto 35 kilometres (22 mi) kudu maso yammacin Haast . Yawancin tsayin kogin yana cikin Dutsen Aspiring National Park .
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand
Nassoshi
gyara sashe
Page Module:Coordinates/styles.css has no content.44°07′S 168°49′E / 44.117°S 168.817°E