Tavai ƙauye ne a Wallis da Futuna. Tana cikin gundumar Sigave a arewa maso yammacin gabar tekun Futuna. Yawanta bisa ga ƙidayar 2018 mutane 160 ne.

Tavai, Wallis and Futuna

Wuri
Map
 14°12′S 178°12′W / 14.2°S 178.2°W / -14.2; -178.2
Ƴantacciyar ƙasaFaransa
Overseas collectivity of France (en) FassaraWallis and Futuna (en) Fassara
hoton kauyen futuna
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.