Tattaunawar Wikipedia:Wikipedia Watan Asiya/2019

Latest comment: shekara da suka gabata 5 by MediaWiki message delivery in topic Extension of Wikipedia Asian Month contest

Wikipedia Watan Asiya 2019

gyara sashe
 


Muna Gaisuwa!

Mungode da shirya gasar Wikipedia Watan Asiya na 2019 a Wikipedia ta harshen Hausa. Dan samun tsari da yadda zaku shigar da Wikipedia ta harshen Ku, duba nan wannan shafi dake a Meta. Dan Neman taimako dangane da gasar ko yin tambayoyi, a same mu a shafi Neman buƙata. Mutanen mu na International Team na nan, zasu taimake ku a koda yaushe Luke neman taimako har a kammala gasar. Mungode da ƙoƙarin Ku na ganin wannan aiki ya samu nasara.

Muna matuƙar godiya,

WAM 2019 International Team

kasance da shafukan mu a      dan samun ƙarin bayanai.

--MediaWiki message delivery (talk) 11:46, 2 Nuwamba, 2019 (UTC)Reply

Tambaya

gyara sashe

Ina da tambaya game da AIKAWA, Shin zan iya aikawa da makalar dana kirkira daya daya ne ko kuma dole sai sun kai hudu? Nagode –Abubakar A Gwanki (talk) 15:13, 7 Nuwamba, 2019 (UTC)Reply

Zaka iya, Amma ka tabbata muƙalar ka takai 3000bayits, kuma muƙala ce data danganci Asiya, kamar yadda dokar gasar ta fayyace, idan ba haka ba tool ɗin bazai karɓa muƙalar ba. Barka da ƙokari.The Living love (talk) 21:45, 7 Nuwamba, 2019 (UTC)Reply

Extension of Wikipedia Asian Month contest

gyara sashe

In consideration of a week-long internet block in Iran, Wikipedia Asian Month 2019 contest has been extended for a week past November. The articles submitted till 7th December 2019, 23:59 UTC will be accepted by the fountain tools of the participating wikis.

Please help us translate and spread this message in your local language.

Wikipedia Asian Month international team.

--MediaWiki message delivery (talk) 14:12, 27 Nuwamba, 2019 (UTC)Reply

Dawo zuwa shafin manhaja "Wikipedia Watan Asiya/2019".