Tattaunawar Wikipedia:Shafin tattaunawa

Latest comment: shekara da suka gabata 3 by Anasskoko
 Ina godiya har yanzu babbar matsalar da nake fuskanta shi ne yadda zan rinka yin amfani da shafin insakulofidiya na Wikipedia a saukake.

Amma dai Ina koyo a sannu ahankali.(Mustapha Gambo (talk) 07:01, 9 ga Yuli, 2020 (UTC)) Mustapha GamboReply

@Mustapha Gambo idan kana san kwarewa a wajen amfani da Wikipedia, kana bukatan kwararran Administrator wanda zai taimaka maka, idan kana san ka koya zan iya taimaka maka. An@ss_koko(Yi Magana) 06:08, 6 Mayu 2021 (UTC)Reply
Dawo zuwa shafin manhaja "Shafin tattaunawa".