Tattaunawa:Raymah international college of health science and technology kaduna

Raymah International College of Health Science and Technology Kaduna

gyara sashe

Assalamu alaikh, bayan sallama ina godia da irin taimakon da kuke bamu na bayanai da sauramsu.

Dangane da shafi na na RAYMAH INTERNATIONAL COLLEGE OF HEALTH SCIENCE AND TECHNOLOGY KADUNA da naga sako ya zomun na za’a goge.

Dalili na na bude wanna shafi shine, domin tallata makarantarmu ta koyarda kiwon lafiya. Se yakasance rubutun na fara yinsa ne a harshen hausa, daga baya naga ya kamata nacanzashi i zuwa turanci, shiyasana sauya rubutun zuwa harshen turanci. Mun rubuta shafin a cikin Groups namu da kuma ga dalibanmu domin samun karin bayani akan burukanmu da kuma na makarantarmu.

A don haka nake neman a taimakamun in da wani karin haske ne sai naji kuma nagyara.

Wassalam! Muslim yakubu (talk) 12:49, 6 ga Yuni, 2024 (UTC)Reply

Ku dawo shafin Raymah international college of health science and technology kaduna.