Tattaunawa:Jego
Latest comment: shekara da suka gabata 1 by Saifullahi AS in topic Neman Ra'ayi kan canjin mukala
Neman Ra'ayi kan canjin mukala
gyara sasheInason mu tattauna akan banbanci tsakanin 'jego' da kuma 'haihuwa' a hausance. nayi kokarin hada shafin 'haihuwa' na hausa wikipedia da 'childbirth' na english wikipedia amma sena tarar da cewa anrigada an hadashi da shafin 'jero'. a mahanga ta fahimtata haihuwa itaCE TAFI CANCANTA da 'childbirth' ba jego ba.Saifullahi AS (talk) 06:10, 6 ga Maris, 2023 (UTC)