Tattaunawa:James Kent
Latest comment: kwanaki da suka gabata 5 by Abusule dankofa in topic Gyara akan taken Mukala
Gyara akan taken Mukala
gyara sashe@Abusule dankofa...Yakamata karinga lura wurin sunan da kake sakama mukala. kabar rubuta sunan mukala da yaren turanci indai ba suna bane wanda baze iya canzuwa ba. Misali a wannan Mukalar wannan (chef) din yakamata ace ka fassara ta. ba ka rubutata da turanci ba Saifullahi AS (talk) 21:16, 13 Disamba 2024 (UTC)
- @Saifullahi AS nagode insha'Allahu za'a gyara Abusule dankofa (talk) 21:48, 13 Disamba 2024 (UTC)