Mahimmancin Wannan Sashen Ya kamata a bawa wannan sashen Muhimmanci saboda amfaninsa wajen al'adun Hausa, da kuma ganin cewa da yawa daga kalmomin Hausa suna kunshe da abubuwa da suka shafi Musulunci kai tsaye. Amma a daure a bada bayani na gaskiya, ba na son rai ba.--Auwal87 22:58, 16 September 2008 (UTC)

Ku dawo shafin Islama.