Tattaunawa:Felix Femi Ajakaye

Latest comment: watanni da suka gabata 10 by Aliyu shaba in topic Gogewa.

Gogewa.

gyara sashe

Barka, @AYM8818 wannan maƙalar an goge ta a Engish Wikipedia, don haka ma a nan za mu bi sahu. BnHamid (talk) 13:15, 1 ga Faburairu, 2024 (UTC)Reply

Barka BnHamid, za'a iya yin hakan domin basu san dalilin da yasa suka goge ba dan haka a nan ma za'aya gogewa Aliyu shaba]]Talk 14:27, 1 ga Faburairu, 2024 (UTC)Reply
Ku dawo shafin Felix Femi Ajakaye.