AUWALU ABDULLAHI RANO

An haifi Auwalu Abdullahi Rano wanda aka fi sani da A. A. Rano 9 ga Yuni, 1944 a garin Lausu dake Karamar Hukumar Rano dake Jahar Kano, Najeriya. Ya fito daga kabilar Hausa-Fulani. Shahararren Dan-kasuwa ne. Shine Shugaban A.A Rano Group. Shugaban sufurin jirgin sama na Rano Air. ``

Ku dawo shafin Auwalu Abdullahi Rano.