Tarihin Gaborone Tarihin Gaborone ya farane daga hujjojin masana tarihi kusa da garin Gaborone, a shekarar 400BCE,Kuma kudin farko da aka rubuta ya samo asaline daga mazauna kasar Europe a karbi na sha tara(watau 19th century).Tun daga shekarar alif dari tara da tisi'in (1960s),lokaci da kasar Botswana ta sami yanci daga hannun Britaniya, daga nan Gaborone ta zama babban birnin kasar,kasar ta girma daga karamin kauye,dake a cikin Botswana zuwa cikin manyan kasashe dake afira ta kudu

Tarihin Gaborone
aspect of history (en) Fassara