Shura, Wacce uma aka fi sani da Taran Kano a ƙasar Hausa (Ma'ana 'Majalissar Tara'), ita ce majalissar dokoki ta masarautar Kano. Madaidaicin ranar da aka kafa ta lamari ne na muhawara. Kamar yadda jaridar Kano Chronicle ta ruwaito, majalisar ta ƙunshi jami’ai tara ne, uku daga cikinsu suna sama da sarki, uku daga cikinsu daidai suke da sarki, uku kuma suna ƙarƙashin sarki.[1]

Taran Kano

Mambobin Majalisar

gyara sashe
  • Galadima.
  • Madaki.
  • Alkali.
  • Wambai.
  • Makama.
  • Sarkin Dawaki.
  • Sarkin Bai.
  • Dan-Iya.
  • Chiroma.

Manazarta

gyara sashe
  1. Palmer, H. R (1908). Journal of the Royal Anthropological Institute of Great Britain and Ireland. 1908. Missing or empty |title= (help)