Tangier (/tænˈdʒɪər/ tan-JEER; Larabci: طنجة, romanized: Ṭanjah, [tˤandʒa], [tˤanʒa]) ko Tangiers birni ne, da ke arewa maso yammacin Maroko, a bakin tekun Bahar Rum da Tekun Atlantika. Birnin shi ne babban birnin yankin Tanger-Tetouan-Al Hoceima, da kuma lardin Tangier-Assilah na

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.