Tamás Kerékjártó An haife shi a ranar 9 ga watan Yulin shekara ta 1979 a Miskolc, ɗan wasan ninkaya ne na ƙasar Hungary. Ya wakilci ƙasar sa ta haihuwa a wasannin Olympics na shekarun 1996, 2004 da kuma shekara ta 2008. [1]

Tamás Kerékjártó
Rayuwa
Haihuwa Miskolc (en) Fassara, 9 ga Yuli, 1979 (44 shekaru)
ƙasa Hungariya
Sana'a
Sana'a swimmer (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. Kerékjártó's entry on www.sports-reference.com; retrieved 2011-07-02