Talk:Yeka Onka

Latest comment: shekara da suka gabata 1 by BnHamid in topic Gogewa

Gogewa gyara sashe

Wannan mukala da yiyuwar a goge ta anan. La'akari da an riga da an goge ta a Wikipedia ta turanci kuma daga can aka fassaro ta. Domin tabbatar da an goge ta acan ana iya shiga nan BnHamid (talk) 08:12, 21 ga Afirilu, 2023 (UTC)Reply

Ku dawo shafin Yeka Onka.