TAKON ANGO

gyara sashe

Takon ango al'ada ce ta ƙasar hausa anayinta lokacin da wani ko wata zasu yi aure. za'a ware rana guda da abokai da yan uwa zasu shirya suyiwa dawaki ado a hau ana zagaya gari

manazarta

gyara sashe