Taipei ko Taipai[1] (lafazi : /saol/) birni ne, da ke a ƙasar Taiwan. Shi ne babban birnin ƙasar Taiwan. Taipei yana da yawan jama'a 2,646,204 bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Taipei a farkon karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birnin Taiwan Ko Wen-je ne.

Globe icon.svgTaipei
台北市 (zh-tw)
Tâi-pak-tshī (nan)
Flag of Taipei City.svg Emblem of Taipei City.svg
Taipei, Taiwan CBD Skyline.jpg

Wuri
Taiwan ROC political division map Taipei City.svg
 25°02′52″N 121°31′55″E / 25.0478°N 121.5319°E / 25.0478; 121.5319
State with limited recognition (en) FassaraTaiwan (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 2,684,567 (2013)
• Yawan mutane 9,877.01 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Sinanci
Labarin ƙasa
Bangare na Northern Taiwan (en) Fassara
Yawan fili 271.7997 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Keelung River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 10 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Q10864653 Fassara da Taipei (en) Fassara
Ƙirƙira 1709
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Taipei City Council (en) Fassara
• Mayor of Taipei (en) Fassara Ko Wen-je (en) Fassara (25 Disamba 2014)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 100
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+08:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 02
Lamba ta ISO 3166-2 TW-TPE
Wasu abun

Yanar gizo gov.taipei
Taipei.

ManazartaGyara

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.