Tafese Seboka
Tafese Seboka Jimma (an Haife shi a ranar 29 ga watan Satumba 1993)[1] ɗan wasan Habasha ne wanda ya ƙware a tseren mita 3000. [2] Ya fafata a gasar cin kofin Duniya ta shekarar 2015 da kuma gasar Olympics ta shekarar 2016 ba tare da Samun cancantar zuwa wasan karshe ba. [3]
Tafese Seboka | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 29 Satumba 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Habasha | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Rikodin ɗin gasar
gyara sasheShekara | Gasa | Wuri | Matsayi | Taron | Bayanan kula |
---|---|---|---|---|---|
Representing Samfuri:ETH | |||||
2012 | African Championships | Porto Novo, Benin | 5th | 3000 m s'chase | 8:26.33 |
2014 | African Championships | Marrakech, Morocco | 7th | 3000 m s'chase | 8:46.90 |
2015 | World Championships | Beijing, China | 24th (h) | 3000 m s'chase | 8:47.73 |
2016 | Olympic Games | Rio de Janeiro, Brazil | – | 3000 m s'chase | DQ |
2017 | World Championships | London, United Kingdom | 8th | 3000 m s'chase | 8:23.02 |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Tafese Seboka . rio2016.com
- ↑ Tafese Seboka at World Athletics
- ↑ Tafese Seboka Archived 2016-09-20 at the Wayback Machine. nbcolympics.com