Ta'aziyya na nufin jaje da akewa `yan uwan mamaci, Ana yinta bayan mutuwar mutum ta hanyar ziyarar gidan mamacin domin isar da gaisuwar mutuwar ga yan'uwa da abokan arziki na mamaci.

Anayin addu'oi idan ga mamacin domin neman Allah Ya gafarta masa.

Manazarta

gyara sashe