Sylvia Caloiaro (an haife ta 14 Maris 2001) [1] yar wasan ninkaya ce ta Tanzaniya.

Sylvia Caloiaro
Rayuwa
Haihuwa 14 ga Maris, 2001 (23 shekaru)
Sana'a
Sana'a swimmer (en) Fassara

Ta wakilci Tanzaniya a Gasar Cin Kofin Ruwa ta Duniya na 2019 da aka gudanar a Gwangju, Koriya ta Kudu. Ta fafata ne a gasar tseren salo na mita 50 na mata . [2] Ba ta samu damar shiga wasan kusa da na karshe ba. [2] Haka kuma ta fafata a gasar bugun nono na mata na mita 50 kuma a wannan karon ma ba ta samu damar shiga wasan kusa da na karshe ba. [3]

Nassoshi gyara sashe

  1. "Entry list" (PDF). 2019 World Aquatics Championships. Archived (PDF) from the original on 26 July 2020. Retrieved 26 July 2020.
  2. 2.0 2.1 "Women's 50 metre freestyle – Heats" (PDF). 2019 World Aquatics Championships. Archived (PDF) from the original on 26 July 2020. Retrieved 26 July 2020.
  3. "Women's 50 metre breaststroke – Heats" (PDF). 2019 World Aquatics Championships. Archived (PDF) from the original on 19 August 2019. Retrieved 26 July 2020.