Sydney Asiodu (an haifi shi a 28 ga watan Janairu shekara ta 1944) ɗan tseren Najeriya ne. Ya shiga gasar tseren mita 4 × 100 na maza a Gasar Wasannin bazara na 1964 .

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.