Surayya Aminu(Rayya)

Jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, ta fito a fim din Tashar arewa 24 Mai suna KWANA CASA'IN, inda ta fito a suna rayya.[1]

Takaitaccen Tarihin Ta

gyara sashe

Suraryya Aminu wacce aka Fi sani rayya namudi acikin Shirin fim din Kwana casa'in mata ga ABM Adnan, Haifaffiyar jihar lagos ce an haifeta a ranar 14 ga watan June shekarar 1999,amma asali ita yar jihar kaduna ce.burin ta shine ta zamo yar jarida ko Kuma yar kasuwa da ko ina aka fadeta za,a San ta.[2]

Rayya ta fara fim a shekarar 2019 a fim din tashar arewa 24 Mai suna KWANA CASA'IN inda ta fito tana aiki a gidan yar uwarta ta fito a suna rayya, Mai barkwanci wacce batai karatu ba ga iyayi, inda a fim din ta auri tsohon soja baban Yasmin Mai suna ABM Adnan.tayi wasu fina finan da taimakon sarki Ali nuhu, kamar su kanin miji, yarena,hanyar arziki.[3]

  1. https://dailytrust.com/i-locked-myself-in-my-room-just-to-practice-a-character-rayya/
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.