Sunday Tommy
ASANA, Sunday Tommy (An haife shi ne a ranar 30 ga watan Maris, shekara ta 1938) a jihar Cross River dake a kasar Nijeriya ya kasan ce shi masanin ilimin kasar Najeriya sannan kuma dan siyasa
Tarihi
gyara sasheYayi Makarantar Garin Ikot Udo, 1942-44, Ika High School, Ikot Akpan Anwa, 1945-49, Qua Iboe Church School, Ida, 1950, Qua Iboe Church Preliminary Training School, Itam,1951, Qua Iboe Church Teacher Training College, Eket, 1955-56,1962-63;malami,1953-79, Special con-stable, 1965, memba, Board of Governors, Atai Otoro, Abak, 1976-79, zaba member, Cross River State House of Assembly. 1979-83; Mamba mai zartarwa, Jam’iyyar National Party of Nigeria, 1978
Aure
gyara sasheYa auri Victoria a shekaran 1958, suna da yara hudu mata da kuma namiji daya.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)