Sunan banza suna ne da akan laƙabawa mutum musamman lokacin da yake yaron shi da galibi abokai ne ke sanya shi wanda wani sunan kan bishi har girman shi, kuma sunan banza zamu iya cewa suna ne gama gari wanda kan kira mutum dashi amman ba asalin sunan shi ba ne.

Ire-iren Sunan Banza gyara sashe

Ire-iren sunayen banza basu da adadi kasancewar wani sunan banzan aka sama wani shi la`akari da wani abu da ya faru dashi ko ya aikata abin. ga wasu kaɗan daga cikin sunayen;

  • Baho
  • Duna
  • Dan mutuwa
  • Yoyo
  • Namamajo. da sauran su.

Illar sunan banza gyara sashe

  1. Sunan banza na sanyawa mutum jin kunya a gaban ƴaƴanda
  2. Sunan banza yakan kawo raini. Da dai sauran su[1]

Manazarta gyara sashe

  1. https://glosbe.com/ha/ha/a%20banza