• Sunu, Iran, kauye ne a lardin/yankin Khorasan ta Kudu.
  • Gilles Sunu, dan wasan kwallon kafa dake kasar Faransa dan asalin kasar Togo ne.
  • Manu Sunu, dan wasan kwallon kafa ta Togo.
  • Sastha Sunu, editan/marubucin fina-finai a kasar Indonesiya.
  • Jam'iyyar Hadin Kai da Ci gaban kasar Senegal - Jam'iyyar Sunu.
  • Sunü, 'yar'uwar allahntaka na yakin Sinanci da allahn jima'i Jiutian Xuannü.