Subira (fim, 2007)
Subira fim ne na shekarar 2007 na ƙasar Kenya.
Subira (fim, 2007) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2007 |
Ƙasar asali | Kenya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 12 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Ravneet "Sippy" Chadha (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Ravneet "Sippy" Chadha (en) |
Kintato | |
Narrative location (en) | Kenya |
External links | |
kaayafilms.com… | |
Specialized websites
|
Takaitaccen bayani
gyara sasheSubira, 'yar shekara 11, yarinya ce mai kunci da ta girma a cikin al'ummar Musulmi mabiya addinin Islama a tsibirin Lamu, Kenya. Tana mafarkin samun 'yanci kamar ɗan'uwanta, amma mahaifiyarta tana son ta bi al'ada kuma ta koyi zama mace abin koyi. Subira kuwa, tana da wasu tsare-tsare. Tana so ta yi rayuwa bisa ka'idodinta ba tare da la'akari da duk abinda mutane zasu ce.
Kyauta
gyara sashe- Kenya IFF 2007
- Amakula IFF 2008
- Cannes 2008
- Zanzibar IFF 2008
- Lola Kenya Children's Screen 2008
- Amiens IFF 2008