Stephen Rea an haife shi a ranar 31 ga Oktoba 1946) [1] yakasance dan wasan ne na dabe dakuma majigi a irish. [2] An haife shi a Belfast, Arewacin Ireland, ya fara aiki a matsayin memba na gidan wasan kwaikwayon dublin, kuma yakasance da farko yazone ga masu kallo a matsayin makusanci kukuma shakiki ga mai bada umurni na wasan kwaikwayon a matsayin daya daga cikin abokan aiki na kusa da Neil Jordan. Yakuma kasance yasamu lambobin yabo dadama kamarsu lambar yabo ta Kwaleji ma'ana academy a turance,yakum lashe lambar yabo ta Golden Globe kuma yakasance wanda aka zaba don Kyautar Tony, sannan yakasance haziki da yalashe lambar yabo ta BAFTA har sau biyu. kuma har lau yakara lashe lambar yabo ta wasan film and Television (IFTA) a turance har sau uku.

An zabi Rea don bashi kyautar Oscar da BAFTA saboda rawar da ya taka a Jordan a wasan ban tsoro da akeyi wa lakabi da WASAN KUKA a shekarar (1992). Ya kuma fito a fina-finai na hira da dodonnin jordan a shekarar (1994), Michael Collins (1996),karshen al'amari a shekarar (1999), karin kumallo akan duniyar pluto (2005), da (2018).

MANAZARTA

gyara sashe
  1. "P". June 2021.
  2. "Stephenrea.net - Intro". www.stephenrea.net. Retrieved 2023-11-25.