Stellaland
Jamhuriyar Stellaland, daga shekarar alif ɗari takwas da tamanin da biyu zuwa da uku jamhuriyar Boer ce dake a yankin Bechuanaland na Burtaniya ( da yanzu take a lardin arewa maso yamma ta ƙasar Afirka ta Kudu) yamma da jamhuriyar Transvaa. Bayan an haɗe ta da makwabciyar ta ƙasar Goshen ta koma haɗaɗɗiyar ƙasashen Stellaland daga alif ɗari takwas da tamanin da uku zuwa da biyar.[1]
Stellaland | |||||
---|---|---|---|---|---|
Verenigde Staten van Stellaland) (af) | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Vryburg (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Harshen gwamnati | Dutch (en) | ||||
Addini | Dutch Reformed Church (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | ga Yuli, 1882 | ||||
Rushewa | 1885 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi | fam na Afirka ta Kudu |