Stella Din-jacob
Stella Din-jacob Ita shugaban Yan jarida ce ta kasa, lawya ce kuma diracta ta gidan jaridar TVC
Biography:Din-jacob Diya ce ga cyaftin Joseph Din da kuma Christy Din.Ita din Yan asalin Jigar palato ce kuma ranar haihuwarta 11 GA watan nuwamba. Kuma tayi karatun lawya a jami'ar Warwick, ta samu sakamakonta na farko a makarantar lawyoyi ta kasa kuma tayi degree na farko jami'ar Kent dake ingila