St. John Legh Clowes
St. John Legh Clowes (1907–1951) marubuci ne kuma darekta ɗan Afirka ta Kudu.
St. John Legh Clowes | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1907 |
Mutuwa | Landan, 1951 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Phillip Cecil Clowes |
Abokiyar zama | Vivien Rosemary Hodge (en) (10 ga Afirilu, 1930 - |
Yara |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | darakta |
IMDb | nm0167282 |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheClowes ya rubuta wasan kwaikwayo Dear Murderer wanda aka mayar da shi fim.[1]
Iyayensa - Kyaftin Philip Cecil Clowes da Daphne Scholz, sun yi aure a birnin Cape Town a 1903. (Yar'uwar Daphne Avice ta auri ɗan wasan kwaikwayo / marubuci Roland Pertwee a cikin 1911.) Kakansa, kuma mai suna, ya auri Elizabeth Caroline Bingham, 'yar Denis Arthur Bingham, Baron Clanmorris na 3. Kawar mahaifinsa ita ce marubuciya Elinor Mordaunt.
Clowes ya mutu a London a 1951.[2]
Fina-finai
gyara sashe- Frozen Fate (1929) – writer
- Grand Prix (1934) – writer, director
- Soldier, Sailor (1944) – writer
- Battle for Music (1945) – writer
- Dear Murderer (1947) – original play
- Things Happen at Night (1948) – producer, writer
- No Orchids for Miss Blandish (1948) – writer, director