Soheir Ramzi (Arabic; an haife ta ranar 3 ga watan Maris, 1950)[1] ƴar wasan kwaikwayo ce ta Masar.

soheir ramzy

Rayuwa ta farko

gyara sashe

Soheir Mohamed Abdelsalam Ramzi an haife ta a ranar 3 ga watan Maris 1950 a Port Said, Mahaifiyarta ita ce Dorreya Ahmed wacce ita ma ƴar wasan kwaikwayo ce.

Farkon bayyanar Ramzi a cikin shirin fina-finai lokacin da take kimanin shekaru shida, ta hanyar fitowa a fim ɗin "Sahefet Sawaba" a 1956, amma ta yanke shawarar dakatar da ita. Ta yi aiki a matsayin mai karɓar baƙuncin baƙi.

 
Ramzi (hagu) da Shams al-Baroudi a cikin 1970s

Fina-finai

gyara sashe
  • 2006 Habeeb El roh (miniseries)
  • 1993 A Citizen Under Investigation
  • 1993 Aqwa Al Rejal (a matsayin Aliyah)
  • 1991 Forbidden wife (as Suham)
  • 1990 The Servant (a matsayin Soheir Ramzy)
  • 1988 The Devil lines (a matsayin Najwa)
  • 1987 El Badron (a matsayin Roqaya)
  • 1987 El Kharteet (a matsayin Warda)
  • 1986 Time of Love (a matsayin Badreya)
  • 1984 The Lost plane (a matsayin Soheir Ramzy)
  • 1984 The Guard dogs
  • 1984 As Not to Fly the Smoke (a matsayin Saneya)
  • 1982 The Trail (as Salwa)
  • 1980 The girls what want (a matsayin Layla)
  • 1980 Not Demons not Angels (a matsayin Kawthar)
  • 1980 Man lost his mind (a matsayin Suzy)
  • 1978 A Woman Is a Woman
  • 1977 Where Will You Run? (a matsayin Sohier Ramzy)
  • 1977 With my love and misses (a matsayin Nadiah)
  • 1976 Rehlat Al-Ayyam (a matsayin Yasmeen)
  • 1976 Al karawan have lips (as Soheir Ramzy)
  • 1976 A World of Chirldren (a matsayin Nadia)
  • 1976 Wa Belwaleden Ehsana (a matsayin Lola)
  • 1975 A Girl Named Mahmoud (a matsayin Hamida/Mahmoud)
  • 1975 Mamnou Fi Laylat El-Dokhla (a matsayin Mona)
  • 1975 Al Mothneboon (as Sanaa Kamel)
  • 1974 24 Saa'a Hob (as Mona)
  • 1973 Al-mokhadeun (as Soheir Ramzy)
  • 1972 The World in the Year 2000 (a matsayin Sohier Ramzy)
  • 1971 Danger life (as Soheir Ramzy)
  • 1971 Pleasure and Suffering (a matsayin Ilham)
  • 1971 Chitchat on the Nile (a matsayin Layla)
  • 1969 Al-Raqam Al-Maghool (miniseries)
  • 1956 Sahefet Sawabeq

Manazarta

gyara sashe
  1. "جريدة الراي - فوانيس رمضان - سهير رمزي قليل من الحب كثير من". 2013-10-17. Archived from the original on 2013-10-17. Retrieved 2020-07-09.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe