Sofiya' shi ne babban birnin kasar Bulgaria . Yana da yawan jama'a miliyan 1.3. Kuma shine birni na 15 cikin manyan birane a Taraiyar Turai . Sofiya yana yammacin kasar Bulgaria, Sofiya ya na cikin tsofaffin manyan birane a Turai. Tarihin Sofiya na komawa zuwa ga karni na 8 kafin haihuwar Annabi Isah . Mafi yawan jami'u da cibiyoyin kasuwanci a Bulgaria ya na garin Sofiya ne.
Sofiya
Со́фия (bg)
Kirari
«Расте, но не старее » Suna saboda
Saint Sophia Church (en) Wuri
Ƙasa Bulgairiya Oblast of Bulgaria (en) Sofia Capital (en) Municipality of Bulgaria (en) Stolichna Municipality (en)
Babban birnin
Yawan mutane Faɗi
1,404,116 (2024) • Yawan mutane
2,853.89 mazaunan/km² Labarin ƙasa Bangare na
Shopluk (en) Yawan fili
492 km² Wuri a ina ko kusa da wace teku
Vladaya River (en) , Iskar (en) , Kakach River (en) , Boyanska reka (en) , Q104007237 , Perlovska (en) da Q12295788 Altitude (en)
560 m Bayanan tarihi Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa • Gwamna
Vassil Terziev (en) (13 Nuwamba, 2023) Bayanan Tuntuɓa Lambar aika saƙo
1000 Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho
02
NUTS code
SOF46
Wasu abun
Yanar gizo
sofia.bg
Sofiya
Cocin Nevsky Cathedral daga tsakiyar birnin da kuma Vitosha daga nesa.
Tsarin gine gine a birnin Sofia
Cocin St.George, dadadden gini
Gidaje a zamanin Soshiyalis a birnin Sofia
Daga cikin cocin Saint Sofia Church , Sofia
Babban dakin taro a kasuwar tsakiyar Sofia
Hotel din Rodina, misali na salon gine gine na Brutalist
Business Park Sofia
Salon gine gine irin na Neo-Gothic in Sofia
Salon gine gine irin na Baroque Revival
Cocin Russian Church
Kvadrat 500