Singapore Airlines kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Singafora, a ƙasar Singafora. An kafa kamfanin a shekarar alif 1947. Yana da jiragen sama 127, daga kamfanonin Airbus, da Boeing.

Singapore Airlines
SQ - SIA

Bayanai
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama da public company (en) Fassara
Masana'anta air transport (en) Fassara
Ƙasa Singapore
Ƙaramar kamfani na
Ɓangaren kasuwanci
Reward program (en) Fassara KrisFlyer (en) Fassara
Used by
Mulki
Babban mai gudanarwa Goh Choon Phong (en) Fassara
Hedkwata Singapore
House publication (en) Fassara SilverKris (en) Fassara
Tsari a hukumance joint-stock company (en) Fassara
Mamallaki Temasek Holdings (en) Fassara
Mamallaki na
Stock exchange (en) Fassara Singapore Stock Exchange (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1964
Founded in Singapore

singaporeair.com


Hoto gyara sashe