Shongom
karamar hukuma. kuma gari a jihar Gombe a Nigeria
Shongom ƙaramar hukuma ce dake Jihar Gombe, a arewa maso gabashin Najeriya.
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Gombe | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 150,948 (2006) | |||
• Yawan mutane | 163.72 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 922 km² |


Ilimi
gyara sasheA garin Shongom akwai makaranti kamar haka:
- Community Day Secondary School, Filiya, Shongom lga.
- Hills High School Lasulle.[1]
Yanayi (Climate)
gyara sasheƘaramar hukumar Shongom tana da faɗin kasa murabba'in kilomita 922 kuma tana da matsakaicin zafin jiki na 31 °C. Ƙaramar hukumar ta shaida wasu manyan yanayi guda biyu waɗanda su ne lokacin damina, wanda yawanci yakan zo tsakanin watannin Mayu da Satumba, da kuma lokacin rani wanda yakan kasance tsakanin watannin Oktoba da Afrilu.