Abubuwan da suka faru a cikin shekara 2022 a cikin Comoros

Shekarar 2022 a kasar komoros
events in a specific year or time period (en) Fassara
Bayanai
Mabiyi 2021 in the Comoros (en) Fassara
Ta biyo baya 2023 in the Comoros (en) Fassara
Kwanan wata 2022

Shuwagabani

gyara sashe

•Shugaban kasa:Azali Assoumani

•Shugaban majalisa:Moustadroine Abdou

Abubuwan da suka faru

gyara sashe

Ansamu barkewar cutar korona a shekarar 26 ga Agusta - Shugaba Azali Assoumani ya gudanar da taron bidiyo tare da firaministan Japan, Fumio Kishida.[1]

Gasar cin kofin Afrika

gyara sashe

10 ga Janairu – A gasar cin kofin Afirka, Comoros ta sha kashi a hannun Gabon da ci 1-0.[2]

18 ga Janairu – Comoros ta ci Ghana 3–2.[3] 24 ga Janairu - A Zagaye na 16, an kawar da Comoros bayan rashin nasara da ci 2-2 ga Kamaru.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Japan-Comoros Summit Video Conference Meeting (Diplomatic Relations) | Prime Minister of Japan and His Cabinet". japan.kantei.go.jp. Retrieved 2022-09-02
  2. Football, CAF-Confedération Africaine du. "Gabon's Panthers register win against Comoros in opening match". CAFOnline.com. Retrieved 2022-09-02.
  3. Football, CAF-Confedération Africaine du. "Comoros sink Ghana and record historic win". CAFOnline.com. Retrieved 2022-09-02.
  4. Football, CAF-Confedération Africaine du. "Cameroon beat brave Comoros to clinch a quarter final place". CAFOnline.com. Retrieved 2022-09-02