Sharjah , da Larabci ٱلشَّارقَة‎‎, birni ne dake a masarautar Sharjah, a ƙasar Hadaddiyar Daular Larabawa. Shi ne babban birnin masarautar Sharjah. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, akwai jimilar mutane 1,400,000. An gina birnin Sharjah a karni na sha takwas bayan haifuwan annabi Issa.

Globe icon.svgSharjah
الشارقة (ar)
Flag of Sharjah and Ras Al Khaimah.svg Coat of arms of Sharjah.svg
Sharjah city skyline in 2015.jpg

Wuri
 25°21′27″N 55°23′31″E / 25.3575°N 55.3919°E / 25.3575; 55.3919
Ƴantacciyar ƙasaTaraiyar larabawa
Haɗaɗɗiyar daular larabawaEmirate of Sharjah (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,247,749 (2015)
• Yawan mutane 5,298.3 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Emirate of Sharjah (en) Fassara
Yawan fili 235.5 km²
Altitude (en) Fassara 14 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1833
Tsarin Siyasa
• Shugaban gwamnati Sultan bin Mohamed Al-Qasimi (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+03:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo sharjah.ae
Sharjah.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.