Shara, dai abu ce da akeyi domin tsaɓtace duk wani guri da ake zama ko ake mu'amula da shi, inda kuma daga ƙarshe wannan sharar takan zama bola kuma daga illatar ta cuta har ta iya komawa abun amfani idan aka sarrafa ta ko aka kai ta gona domin amfani da ita a matsayin taki.

shara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na material (en) Fassara da bad (en) Fassara
Amfani recycling (en) Fassara
Karatun ta garbology (en) Fassara
Yana haddasa Gurbacewar Iska da marine debris (en) Fassara
Hashtag (en) Fassara garbage
Nada jerin list of waste types (en) Fassara
Amfani wajen sorter labourer (en) Fassara da recycling worker (en) Fassara
Handled, mitigated, or managed by (en) Fassara Gudanar da sharar gida
Wata mota data kwaso shara

Tarihi gyara sashe

Ya nuna kafin zuwan cigaban zamani manoma na amfani da shara ko bola domin kaiwa gona a matsayin taki, kuma har yanzun takin shara ko bola nada matuƙar amfani wajen gyara da haɓaka amfanin gona. Har yanzun a duk inda ake son noma ya haɓaka to ana amfani da shara ko bola domin bunƙasa noman, wanda ake kiran shi da sunan takin gargajiya.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. https://ha.everaoh.com/yadda-za-a-cire-datti-daga-tsatsa-shine-hanya-mafi-kyau-don-warware-matsalar/