Shagari dam
Shagari dam wannan wani dam ne da gomnatin tarayya ta kirkireshi a zamanin mulkin shugaban kasa olusegun obasanjo a shekarar 2004 a garin shagari wanda wannan gari ya kasance karamar hukuma ce ta jihar sokoto a najeriya. An kuma fara aikin wannan dam tun daga shekarar 2004 har zuwa karshen lokacin mulkin olusegun obasanjo a shekarar 2007 kuma wannan aikin an samar dashi neh karkashin hukumar albarkatun ruwa dalilin kirkiran wannan dam shineh domin taimakawa manoma saboda noman rani. Wanda an kashe kudi da sukakai kimanin sa yakai naira N847,238,749.88.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.