Shady Hussien (an haife shi 1 ga Mayu 1993) ya kasance ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan gaba a ƙungiyar Al Ahly ta Masar.[1]

Aikin kulob

gyara sashe

A ranar 12 ga Satumba Al Ahly ta sanar da sanya hannu kan yarjejeniyar shekara biyar Shady daga Ceramica Cleopatra.[2]

Manazarta

gyara sashe