Sesi Oluwaseun Whingan Sesi Oluwaseun Whingan (an haife shi 22 ga Satumba 1985 (shekaru 38) ɗan siyasan Najeriya ne kuma ɗan Majalisar Wakilai na yanzu a Majalisar 10 ta ƙasa, mai wakiltar mazabar tarayya ta Badagry tun watan Yuni 2023. Ya ɗauki nauyin kudiri goma sha biyar a majalisar dokoki ta ƙasa.

Manazarta

gyara sashe