Selam Tesfaye
Selam Tesfaye (Amhara|ሰላም ተስፋዬ; haihuwa Oktoba 21, 1993)[1] ta kasance yar shirin fim din Ethiopia ce wacce ta fito acikin shahararrun shirye-shiryen da dama.
Selam Tesfaye | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Harar, 21 Oktoba 1993 (31 shekaru) |
ƙasa | Habasha |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm6349751 |
Ta fito a mataki mai mahimmanci acikin film din Crumbs, wanda Miguel Llansó yayi darekta, Kuma aka tallata amatsayin Ethiopian-made science-fiction film n'a farko.[2]
Farkon rayuwa da karatu
gyara sasheFarkon shekaru
gyara sasheSelam Tesfaye an haife ta ne a shekarar 1993 a Mekelle, Ethiopia. Iyayen ta sun koma Harar inda nan ne ta gudanar da yarintar ta. [1]
Rayuwarta
gyara sasheSelam tana da alaka da Amanuel Tesfaye; sunyi sure tare a shekarar 2018. Suna da yaro ɗaya. A bikin auren ta, ta bayar da bachelorette party tare da wasu sanannun mutane.
Awards
gyara sasheA Satumban shekarar 2018, Selam ta lashe Best Actress award a 9th Addis Music Awards, dan fim din Yabedech Yarada Lij.[3]
Fina-finai
gyara sasheShekara | Fim | Mataki |
---|---|---|
2013 | Sost Maezen | Elf |
2013 | Lik Negn | |
2013 | Yefikire Fikiregna | |
2014 | Freedom | |
2014 | Hiwot Bedereja | Seble |
2014 | Bihones | |
2014 | Weyzerit Dengel | |
2014 | Bechis Tedebke | |
2014 | Martreza | |
2015 | Crumbs | Sayat |
2015 | Tilefegn | |
2016 | Yemechesh Yarada Lij 2 | |
2016 | Beza | |
2017 | Kal | |
2017 | Sost Maezen 2 | |
2017 | Yabedech Yarada Lij 3 | |
2017 | Yetekelekele | |
2017 | YeLib QuanQua | |
2017 | Atse Mandela | |
2018 | Yemechereshaw Mishit | |
2019 | Ene | |
2019 | Balekemis | |
2019 | Wagaw | |
2019 | Dink Fikir | |
2020 | Addisu Arada |
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Selam Tesfaye, Ethiopia, 'My own Father Gave Me HIV'". The New Humanitarian (in Turanci). 2007-08-13. Retrieved 2020-05-09.
- ↑ "The Sci-Fi Romance Film From Ethiopia 'Crumbs' Opens in U.S. Theaters". Tadias Magazine. 6 October 2015. Retrieved 10 October 2018.
- ↑ "The 9th Addis Music Award: Esubalew Yitayew and Rophnan". Semonegna Ethiopia. 6 September 2018. Retrieved 10 October 2018.