Sektou ( Larabci: سكتو‎ ) fim din Aljeriya ne na shekarar 2008.[1]

Sektou
Asali
Lokacin bugawa 2008
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Aljeriya
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Khaled Benaissa (en) Fassara
External links

Takaitaccen bayani gyara sashe

Smain yana aikin dare inda yanke gabatar da shirin rediyo. Washe gari ya koma gida yana fatan ya kwanta don samun barci. Amma gadon sa yana bene na uku a wajen wani titi mai cike da jama'a a cikin garin Alger.

Kyauta gyara sashe

  • Poulain d’Or FESPACO 2009[2]
  • Taghit d’Or 2008[3]

Manazarta gyara sashe

  1. "قوليلي وسكتو في مهرجان الإسماعيلية الدولي للأفلام التسجيلية". جزايرس. Retrieved 2023-07-28.
  2. "«المشهد» من الاردن ينال جائزة أفضل سيناريو في مهرجان الفيلم القصير بالجزائر". 2020-10-16. Archived from the original on 2020-10-16. Retrieved 2023-07-28.
  3. ""سكتوا" يتوج بـ "التاغيت الذهبي" و الكاميرا الذهبية – الشروق أونلاين". 2020-10-17. Archived from the original on 2020-10-17. Retrieved 2023-07-28.