Mako
kwanakin sati
(an turo daga Sati)
Mako wasu na kiranta da Sati mako na nufin jerin kwanakin ranaku bakwai da ake dasu masu zagaye a kullun, wanda idan aka Samu zagayowan Mako hudu shike bada wata daya.
mako | |
---|---|
unit of time (en) da UCUM derived unit (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | heptad (en) da time interval (en) |
Bangare na | wata |
Unit symbol (en) | u |
Auna yawan jiki | tsawon lokaci |
Subdivision of this unit (en) | Rana |