Odesa Oblast ita ce yanki mafi girma na sarrafa giya na ruwan inabi a Ukraine. [1] Ya zuwa shekara ta 2018, samar da giyar ruwan inabi a Odeshchyna ( Odesa Oblast ) ya mamaye fili mai girman kadada dubu 26.29 - 60.44% na yawan gonakin inabi a Ukraine. [2]

Sarrafa giya a Odesa Oblast
winemaking (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Samar
Ƙasa Ukraniya
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaUkraniya
Oblast of Ukraine (en) FassaraOdesa Oblast (en) Fassara
Shabo Vineyards

Yankin yana cikin yanayi mai kyau na arewa maso yammacin Tekun Bahar Maliya, daga bakin kogin Danube har zuwa Tekun Tylihul . Dangane da bayanan shekara ta 2015, ana aiwatar da samar da innabi a gundumomi 13 daga cikin gundumomi 26 (bisa ga sashin gudanarwa-yanki na baya na Ukraine ). [1] Kamfanonin noma suna samar da 2,966,984.57 na inabi a shekara ta 2018. [2]

ya zuwa watan Oktoba 5, 2016, bisa ga hukuma rarrabuwa na iri na tattalin arziki ayyuka, 'yan kasuwa 4 ke samar da giyar inabi ne da ƙungiyoyi guda 152, da da masana'atu masu zaman kansu guda 55 dakuma kungiyoyi masu guda 528 wanda aka baiwa damar nomar inabi a dokance. [2]

Duba kuma

gyara sashe
  • Ukrainian giya
  • Shabo, Odesa Oblast
  • Mikhail Reva

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Куліджанов (Виноградний кадастр) 2015.
  2. 2.0 2.1 2.2 Обнявко 2020.